Hausa Novels and Stories
-
Daudar Gora Book 2 Page 51
Sosai fitinar yarinyar nan ke bashi mamaki, a fuska bazaka taɓa tunanin halayyarta ba, dan tanada suffar mutane masu sanyin…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 50
Uffan bashi da alamar cewa, bai kuma canja da ga kallon da yake musu ba a zahiri. Suma sai duk…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 54
Cak numfashinsa ya tsaya da ga kaikawon da yake a ƙirjinsa. Kalmar *_a matsayin MATARKA_* ɗin nan tafi kowacce matuƙar…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 41
Idanunsa ya lumshe da sake buɗewa a kanta yana kusanta fuskarsu gab-gab da juna. “Ban yarda ba”. Ya faɗa cikin…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 55
Wani murmushi ne ya nema suɓuce masa a hankali, sai dai bai yarda ya bayyana akan fuskarsa ba ya hadiye…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 52
Kalmar ta fito da ga harshensa a ɗan fisge tamkar wanda akaima dole. Batare da ta yarda ta kallesa ba…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 49
Bayan wasu ƴan mintuna Malikat Bushirat taci serious tana maida dukkan hankalinta kansa. Murya cike da kulawa ta ce, “Baka…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 42
Tun fara faruwar al’amuran nan yau ne zuciyarta ta ɗan fara mata wasi-wasi, a karan kanta sai take ji tana…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 44
Tabbas sun gama yarda cewar Tajwar Eshaan tsohon makirin kansa ne. Sannan hatsabibancin da suke jifansa da shi fa sun…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 43
A zuciyarsa ya amsa amin ɗin. Bata damu ba ta cigaba da faɗin, “Abubuwa da yawa da ke faruwa suna…
Read More »