Hausa Novels and Stories
-
Daudar Gora Book 1 Page 32
“Sun jiƙa mana aiki! Sun ɓata mana shiri! Ya ƙwace mana damarmu wadda sake samun samuwarta a garemu cikin sauƙi…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 23
Kai Ummu ta shiga jujjuyawa hawaye na kwaranya a idanunta, “Ibnat…” “Na roƙeki kar kice komai Ummuna, albarkarki itace mafi…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 29
A wani irin matuƙar hargitse Diwa ta ɗago tana duban ta, jikinta har wani karkarwa yake. “R….ran…ki ya daɗe w…w..wan…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 20
★Bayan cikar awanni biyu da tafiyar Babiy sai gashi ya dawo, dawowa irin wadda ya saba a duk lokacin da…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 27
A karo na farko Malikat ta motsa laɓɓanta, cike da izza da ƙasaita irin ta manyan masu mulki. “A kaita…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 22
Washe gari data kasance safiyar laraba da misalin ƙarfe biyar na yamma sai ga manyan baƙi daga masarauta ruman. Baƙi…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 26
★Karan farko na tarihi, karan farko na rayuwa, yau ga Iffah gaban *_Malikat Busheerat_*. Mace ta biyu ga tsohon Tajwar…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 18
Fareedah!”. Da sauri ta juyo jin muryar Sir Fawzan daya sauke numfashi da dafe kansa na tabbacin ya jima yana…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 25
Sosai mamaki ya bayyana a fuskokinsu dajin kalaman Babiy da kuma fitowar Iffah da Iyyani ta riƙo suka fito. Baki…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 19
★Washe gari ta ɗan danne kaso sittin cikin dari na damuwarta dan kar Ummu ta hanata zuwa makaranta. Sai dai…
Read More »