Hausa Novels and Stories
-
Daudar Gora Book 2 Page 1
Murmushi ta saki mai sanyi bayan gama sauraren dogon bayanin nasu, ta ɗan muskuta zamanta na ƙasaita cike da ƙarfin…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 122
Fuskokinsu ɗauke da murmushi duk suka shiga, Iyyani da Ummu a baya. Kaka ya shiga ta gefensa. Sai da ya…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 106
Zabura Iffah tai jikinta na rawa. Sai dai ta kasa faɗin abinda ke son fita a bakinta. Ya ɗaga mata…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 124
Iffah ta ambata a karon farko numfashinta na barazanar barin gangar jikinta, computer ɗin tai ƙoƙarin singumowa gaba ɗaya dan…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 119
“Tabbas hakane” Miran Arshaan ya amshe zancen. Batare daya jira cewar Iffah ba ya cigaba da faɗin, “Idan baki manta…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 113
Ita kuma kasancewar zuciyarta a kusa take tana musu ta’aziyya tana share hawaye da handkherciff. Sai hakan ya ƙara mata…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 120
Tunda al’amarin nan ya faru babu wanda zai ce yaji koda motsinsa a masarautar hatta hadiman dake zagaye da sashen…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 126 (The Last Page)
Suɓucewar kan wayar a hannun Tajwar Eshaan dai-dai da sake faɗowar Iffah ɗakin a birkice. Gaba ɗaya ma ta mance…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 109
Hakane wlhy ɗan uwa hakane. Kaina ne ya kulle a ruɗani nake gaba ɗaya. Nagode nagode yanzu kam ka bani…
Read More » -
Daudar Gora Book 1 Page 118
Ƙarfe goma da rabi na dare agogon ƙasar Iffah zaune gaban laptop ɗin ta, sanye take cikin suturar ta mai…
Read More »